iqna

IQNA

kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna
Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini a kasar Jordan ta hana raba wani kur'ani da aka buga akasar saudiyyah saboda wasu kura-kurai wajen bugunsa.
Lambar Labari: 3481417    Ranar Watsawa : 2017/04/18

Bangaren kasa da kasa, za a kirkiro da wani shiri na tafsirin kur'ani mai tsarki da ya kebanci kanan yara a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3481416    Ranar Watsawa : 2017/04/18

Bangaren kasa da kasa, rundunar sojin Syria ta sanar da cewa, harin da Amurka ta kai a kan sansanin sojinta a yau yazo domin taimakon ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3481385    Ranar Watsawa : 2017/04/07

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da karatun kur’ani a lokacin taron maulidin Imam Ali (AS) wanda ya yi daidai da 13 ga rajab.
Lambar Labari: 3481384    Ranar Watsawa : 2017/04/07

Bangaren kasa da kasa, Jamhuriya Musulinci ta Iran ta ty Allah wadai da kakkausar murya kan harin da Amuirka ta kaiwa sansanin sojin Syria a cikin daren Jiya.
Lambar Labari: 3481383    Ranar Watsawa : 2017/04/07

Bangaren kasa da kasa, wani yarondalibin makaranta musulmi a garin Saint John da ke Canada ya gayyaci firayi ministan kasar zuwa masallaci.
Lambar Labari: 3481382    Ranar Watsawa : 2017/04/06

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wata gasar kur'ani mai tsarki domin tunawa da zagayowar lokacin haihuwar Imam Ali (AS) a garin Basara na Iraki.
Lambar Labari: 3481381    Ranar Watsawa : 2017/04/06

Bangaren kasa da kasa, wata mata mai suna Firuz Santur mai shekaru 69 a kasar Turkiya ta hardace rabin kur’ani mai tsarki kuma kokarin hardace sauran rabin.
Lambar Labari: 3481380    Ranar Watsawa : 2017/04/06

Bangaren kasa da kasa, an sabbin tarjamar kur’ani mai tsarki a masallacin annabi (SAW) da ke Madina da aka tarjama a cikin harsuna 6 na duniya.
Lambar Labari: 3481379    Ranar Watsawa : 2017/04/05

Bangaren kasa da kasa, daliban jami’ar Michigan musulmi sun samar da wani shiri mai taken monologue da nufin wayar da kan sauran dalibai kan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481378    Ranar Watsawa : 2017/04/05

Bangaren kasa da kasa, an girmama mata mahardata kur’ani mai tsarki da hadisin manzo a garin Burkan na kasar Morocco.
Lambar Labari: 3481377    Ranar Watsawa : 2017/04/05

Bangaren kasa da kasa, cibiyar bayar da fatawar musulunci a kasar Masar ta yi kakkausar suka da yin Allawadai kan keta alfarmar kur'ani mai tsarki a jami'ar Ontarioa ta kasar Canada.
Lambar Labari: 3481376    Ranar Watsawa : 2017/04/04

Bangaren kasa da kasa, Nuraddinin Budisa ya sanar da kafa kwamitin kula da kayayyakin halal a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3481375    Ranar Watsawa : 2017/04/04

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta daliban makarantu da ke karkashin cibiyar Azhar a Masar.
Lambar Labari: 3481374    Ranar Watsawa : 2017/04/04

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kyallen da ake shirin saka shi a kan dakin Ka’abah a taron baje kolin littafai na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3481373    Ranar Watsawa : 2017/04/03

Bangaren kasa da kasa, maniyyata dubu 6 za su sauke farali a bana daga kasar Kenya bayan kara yawan adadin alhazan kasar.
Lambar Labari: 3481372    Ranar Watsawa : 2017/04/03

Bangaren kasa da kasa, Kotun karya shari'a a Bahrain ta sassauta da shekaru biyar hukuncin zama gidan yari ga jagoran 'yan adawa na kasar dan shi'a nan Sheikh Ali Salman.
Lambar Labari: 3481371    Ranar Watsawa : 2017/04/03

Bangaren kasa da kasa, an shiga mataki na karshe a gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta makafi a kasar Oman.
Lambar Labari: 3481253    Ranar Watsawa : 2017/02/22

Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da littafai na tarihia kasar Masar ta sanar da kammala aikin gyaran kwafin kur’anin Sayyidah Nafisah.
Lambar Labari: 3481252    Ranar Watsawa : 2017/02/21

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro domin bayani kan wasu batutuwa 10 a cikin kur'ani da ake yi ma muslunci mummunar fahimta a kansu wato jihadi da kuma hakkokin mata a muslunci.
Lambar Labari: 3481242    Ranar Watsawa : 2017/02/18